KALOLIN JIMA'I 3 DA MACE TAFISO.....

Image
Yau zamuyi bayanine akan kalolin jima i da mace tafiso. Mata dayawa nason a rinka chanza style lokacin jima i bawai kullum kawai da miji yazoba yafada mata bawani style, Mace tanason yau in aka sadu da ita a kawance to gobe a chanza kodai acanza salon kwanciyar kokuma ayi a tsaye ko akan kujera kokuma yau inka sadu da ita ta gaba ma ana face to face gobe ta juya yazama kana bayanta ammafa yazama farjinta kake saduwa da ita kar aji nace baya aje a kama shiga inda Allah ya haramta shiga. Nagode da karantawa taku Maryam.

Zaka Iya Auran Yar Shi......?


Shin Zaka iya Auren yar shi a koda kuwa kaiba dan shi a bane? 

Tambayar dawata budurwa tayiwa samari kenan wadda haryanzu bata sami cikakkiyar amsaba daga garesu.

Popular posts from this blog

Yadda Zaki Hana Mijinki Kawowa Da Wuri....