KALOLIN JIMA'I 3 DA MACE TAFISO.....

Image
Yau zamuyi bayanine akan kalolin jima i da mace tafiso. Mata dayawa nason a rinka chanza style lokacin jima i bawai kullum kawai da miji yazoba yafada mata bawani style, Mace tanason yau in aka sadu da ita a kawance to gobe a chanza kodai acanza salon kwanciyar kokuma ayi a tsaye ko akan kujera kokuma yau inka sadu da ita ta gaba ma ana face to face gobe ta juya yazama kana bayanta ammafa yazama farjinta kake saduwa da ita kar aji nace baya aje a kama shiga inda Allah ya haramta shiga. Nagode da karantawa taku Maryam.

Yadda Zaki Hana Mijinki Kawowa Da Wuri....

Sirrin yadda zaki hana mijinki kawowa da wuri..


Mata dayawa na fuskantar matsalar kawowa dawuri da mazajensu sukeyi lokacin saduwa, hakan yasa muka kawo muku wasu shawarari dazasu baku damar magance wannan matsalar.

Dafarkodai duk lokacin dazaku sadu karki bari daga fara kusanta ya shiga jikinki ki nuna mai kinason yayi wasa da gabanki ko wani bangare na jikinki domin motsa miki sha awarki,bayan samun yan mintuna kuna haka zaki iya bashi damar shiga office dinki domin yayi aiki wanda hakan zaisa kukawo akusan lokaci daya.

Nagode da kasancewa dani sai musake hasuwa a wani darasin.

Popular posts from this blog